Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za’a rantsar da ministocin Nijeriya ranar Litinin

Published

on

/MIN
Shugaban kasar Nijeriya Bola Ahmad Tinubu zai rantsar da sabbin ministoci 45 da majalissar Dattawa ta tanattance a ranar 21 ga watan nan na augusta.

Wata sanarwa da fadar Gwamnatin ta fitar a jiya Laraba tace za’a rantsar da ministoci 45 da majalissar ta tantance cikin 47 da shugaba Tinubu ya aike mata.

Wanda hakan ke nuna cewa za a sake sanar da ranar da za’a rantsar da sauran ministocin biyu nan gaba.

Kafin wannan sanarwa dai fadar shubagan kasar ta fitar da jerin sunayen ministocin tare da ma’aikatun su.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!