Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zaɓen ƙananan hukumomi: Kar ku zaɓi tumun dare -El-rufa’i

Published

on

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ya gargadi al’ummar jihar da kar su zaɓi tumun dare.

El-rufai ya bayyana hakan, a zantawarsa da Freedom Radio jim kaɗan bayan kammala kaɗa kuri’ar sa.

“Duk da an samu matsalar rashin ƙarasawar kayan aiki zuwa wasu mazabun, amma duk da hakan zaɓen na tafiya yadda ya kamata”. A cewar Malam Nasir.

Abin da ya sanya aka ɗage zaɓe a wasu ƙananan hukumomin Kaduna

Gwamnan ya bayyana zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi da kansiloli na jihar a matsayin wanda ya zo da sauƙi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!