Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu baiwa ma’aikata horo kan aikin hajji – NAHCON

Published

on

Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON ta Bayyana cewa zata bayar da horo ga ma’aikatan dake hukumar jin dadin alhazai na jihohin kasar nan.

Hakan na cikin wata sanarwar da mai magana da yawun hukumar Fatima Usara ta fitar mai dauke da sa hannun shugaban hukumar na kasa Zikirullah Hassan.

Ta cikin sanarwar ta bayyana cewa hakan ya biyo bayan kokarin da hukumar take yi wajen ganin an inganta al’amuran aikin hajji a kasar nan.

Zikirullah Hassan ya kara da cewa tuni shirye shirye suka yi nisa don fara baiwa ma’aikatan hukumar kula da aikin hajj ta kasa horo.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!