Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kungiyar gwamnoni ta kasa sun shiga ganawar sirri kan yajin aikin NLC

Published

on

Sakomakon ayyana zanga zanga da kungiyar kwadago ta NLC da takwarata ta TUC suka shirya yi a ranar Litinin mai zuwa, kungiyar Gwamnonin kasar nan sun shiga ganawar sirri domin kawo karshin matsalar.

Kungiyoyin biyu sun shirya gudanar da zanga zanagar ne biyo bayan karin farshin kudin man fetur da na wutar lantarki da Gwamnatin tarayya tayi a baya bayan nan.

Hakan na cikin wata sanarwar da sakatariyyar kungiyar Gwamnoni ta fitar mai dauke da sa hannun mai magana da yawunta Abdulrazaque Bello Barkindo ya fitar.

Sanarwar ta ce Gwamnonin zasu fara tattaunawar ne da Misali karfe Shida na yammacin yau Alhamis don kawo karshin matsalar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!