Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu binciki musabbabin hauhawar kayan masarufi a Najeriya-majalisa

Published

on

Majalisar wakilai ta ce za ta binciki musabbabin hauhawar kayan abinci a kasar.

Dan majalisa daga jihar Ogun Adekunle Isiaka, ne ya gabatar da bukatar hakan yayin zaman majalisar na ranar Laraba 29 ga watan Satumbar 2021.

Ya ce “mafi yawan al’ummar kasar nan ba sa iya sayen abincin da za su ci a rana, sabo da tsadar da kayan abinci dana gas sukayi a kasar nan”.

Adekunle Isiaka, ya kuma bukaci Shugaban majalisar Femi Gbajabiamila da ya kafa kwamitin na musamman da zai binciko inda matsalar take, kafin tafi karfin magancewa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!