Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu fara ƙwace duk gidan da muka samu ƙwaya a cikinsa – NDLEA

Published

on

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA zata fara ƙwace duk wani gida da aka samu ana ajiye miyagun ƙwayoyi.

Shugaban hukumar Janar Buba Marwa Mairitaya ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da Freedom Radio a ranar Litinin.

Buba Marwa wanda ya ke ziyarar aiki a Kano, ya gargaɗi jama’a kan su guji ta’ammali da miyagun ƙwayoyi.

Ya ce, hukumar NDLEA ba zata ɗaga ƙafa ba ga duk wanda aka samu da laifin amfani da miyagun ƙwayoyi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!