Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Zamu magance ɓata garin likitoci a Kano – NMA

Published

on

Ƙungiyar likitoci ta kasa rashen jihar Kano tace zata magance matsalar baragurbin likitocin da ke aiki a wasu asibitocin jihar nan.

Shugaban kungiyar Dr Usman Ali ne ya bayyana hakan jim kaɗan bayan kammala shirin “Barka da Hantsi” na nan freedom radiyo,Wanda yayi duba kan matsalolin da harka lafiya ke fuskanta, a wani bangare na makon likitoci.

Yace yanzu haka sun fara shirin samar da dokar da zata riƙa hukunta mutanen da ke ɓatawa likitoci suna,domin hakan zai taimaka wajan magance ɓata gari.

“Sakamakon hakan ne muka mika ƙuduri ga majalisar dokokin jihar Kano domin Samar da dokar don magance matsalar inji Dr Usman Aliyu

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!