Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ƴan bindiga sun sace Ango da Amarya da wasu yan biki

Published

on

Wasu yan bindiga a jihar Zamfara sun sace Ango da Amaryarsa da kuma karin wasu mutane biyu yayin da ake gudanar da shagali biki.

Rahotonni sun bayyana cewa, bata garin sun yi wannan aika-aika ne a harin da suka kai da tsakar dare a kauyen Madabanciya da ke yankin karamar hukumar Bungudu ta jihar.

BBC ta ruwaito cewa wani mazaunin garin ya shaida cewa, ‘yan bindigar sun kuma kwashe dabbobi da dukiyar mutanen yankin tare da tilasta wa mazauna kauyen kwana a cikin daji don tsoron sake kai masu hari.

Mutumin ya ƙara da cewa, “Wannan shi ne karon farko da ‘yan fashin dajin suka shiga wannan yanki kuma a kasa suka shigo.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!