Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ƴan ta’adda sun kashe Kwamishinan kimiyya na jihar Katsina

Published

on

Wasu ƴan ta’adda sun hallaka Kwamishinan Kimiyya da Fasaha na jihar Katsina.

Al’amarin ya faru ne a daren Larabar nan, inda maharan suka kutsa gidansa da ke rukunin gidaje na Fatima Shettima a Katsina.

Kwamishinan ƴan sandan jihar Sanusi Buba ya tabbatar da faruwar al’amarin.

Ya ce, yanzu haka an kama wasu da ake zargi da hannu wajen kisan marigayin.

Kwamishinan ya ce, suna ci gaba da gudanar da bincike a kan lamarin.

Jihar Katsina dai na cikin jihohin Arewacin ƙasar nan dake fama da hare-haren ƴan ta’adda.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!