Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ɗumamar yanayi na barazanar haifar da ƙarancin abinci a duniya – Farfesa Iwe

Published

on

Shugaban kwalejin nazarin kimiyyar abinci Farfesa Maduebibisi Iwe ya ce, dumamar yanayi shi ne babbar barazanar da take fuskantar al’amuran abinci a duniya.

Shugaban ya bayyana hakan ne yayin babban taron ta karo na 45 da aka gudanar a Makurdin jihar Benue.

Iwe ya ce, annobar corona ta haifar da koma baya a bangaren samar da abinci, har ta kai ga yana barazanar haifar da cutar yunwa ga al’ummar duniya.

Har ma y ace, harkokin kasuwanci sun tsaya cak baya ga rashin ayyukan yi da ake fama da shi, a don haka ya bukaci al’umma da su dauki matakin yaki da barazanar da ta ke tunkaro su a fadin duniya.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!