Gwamnatin tarayya ta ce ta samu nasarar karbo basuka na fiye da Naira Tiriliyan guda cikin shekaru 8, ta hannun hukumar dake kula da kadarorin gwamnati....
Kungiyar Lauyoyi ta kasa NBA ta shirya gudanar da taron gaggawa da majalisar zartarwar kungiyar kan dakatar da babban joji na kasa Walter Onnoghen. Wannan bayanin...
A shekaran jiya da daddare ne Wasu ‘yan bindiga suka kai hari dandalin shakatawa a cikin Karamar hukumar Birinin Magaji dake cikin jihar Zamfara,yayin da suka...
Jagorancin jam’iyyar PDP ya shirya gudanar da zanga-zanga a ofishin jakadancin Amurka dake Abuja. Zanga-zangar wanda ba zai rasa nasaba da dakatar da babban mai joji...
Da safiyar yau Litinin ne Jami’an ‘yasanda sun garkame ofishin dakatancen babban joji na kasa mai shari’a Walter Onnoghen dake babban birnin tarayya Abuja. A ranar...