Connect with us

Kiwon Lafiya

Jagoranci jam’iyyar PDP za ta shirya zanga-zanga a ofishin jakadancin Amurka a Abuja

Published

on

Jagorancin jam’iyyar PDP ya shirya gudanar da zanga-zanga a ofishin jakadancin Amurka dake Abuja.

Zanga-zangar wanda ba zai rasa nasaba da dakatar da babban mai joji na kasa ba, da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi a makon da ya gabata yayi ba, jam’iyyar ta shirya yin hakan ne don jawo hankalin kasashen duniya kan matakin da shugaban kasa ya dauka da kuma jam’iyyar sa mai mulki.

Wata majiya da ta nemi a sakaya sunan ta, ta ce jagororin jam’iyyar za su gudanar da zanga-zangar ne da nufin jawo hankalin jakadun kasashen waje a nan kasar kan rashin mutuntun doka da shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Muna dauke da cikakken bayani a labarum mu na gaba kan wannan batun.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,742 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!