Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), ta ce, za ta rika aiki tare da hukumar kula da masu yiwa kasa hidima (NYSC)...
Cibiyar nazari kan harkokin tsaro mai zaman kanta da ke cibiyar horas da matasa ta Sani Abacha a nan Kano, ta ce za ta bullo da...
Kungiyar dattawar arewa ta Northern Elders Forum da takwararta ta, gamayyar kungiyoyin kishin al’umma ta arewacin kasar nan, sun bukaci Fulani makiyaya da ke da zama...
Shugaban Cocin Katolika shiyyar Sokoto Mathew Hassan Kukah, ya ce, cin zarafin Fulani makiyaya babu abinda zai janyo sai kara rura wutar rikici tsakanin al’ummar kasar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce wajibi ne a fadada nasarar da aka samu wajen yaki da ‘yan ta’adda a yankin arewa maso gabashin Najeriya zuwa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta musanta rahotannin da ke cewa an kai hari ga wasu shaidun dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar....
Ma’aikatan Hukumar aikewa da wasiku ta kasa (NIPOST) sun ce za su tsunduma yajin aiki a jibi Laraba, sakamankon kin biyansu alawus din su na shekaru...
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta zartas da hukuncin hukumar hana-fasakwauri ta kasa ta biya kudin diyya naira biliyan biyar da rabi ga wani kamfani...
Kamfanin tunkudo wutar lantarki na kasa TCN ya ce wasu kwantenoninsa guda biyu da ke dauke da kayayyakin lantarkin sun yi batan dabo a wasu tashoshin...
Kungiyar da ke rajin kare martabar addinin Islama wato Muslim Rights Concern da akewa lakabi da (MURIC), ta ayyana gobe juma’a, a matsayin ranar zaman makoki...