Hukumar karbar Korafe-Korafe da Yaki da cin hanci Da Rashawa Ta Jihar Kano ta chafke sarkin Na Albasu Yahaya Wanzam wato sarkin Mayu bisa Yadda Yake...
Kano: Lauyoyi sun yi barazanar gurfanar da kwamishinan ‘yan sanda Kungiyoyin kishin alumma karkashin Barrister Abba Hikima sun yi barazanar gurfanar da kwamshinan ‘yan sandan Kano...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta bayyana cewa, jami’anta sun samu nasarar kame wani matashi da ake zargi da yunkurin haikewa budurwar aminisa. Jami’an na Hisba...
An kammala gasar damben shugaban karamar hukumar Hadeja Alhaji Abdullahi mai Kanti Muhammad wanda kungiyar Damben jihar Kano da ta Hadeja ta shirya, inda aka fafata...
Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi ta ce dalibai biyar ‘yan asalin jihar Kano dake fama da lalurar gani suka sami nasarar lashe gasar bada tallafin karatu...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Mataimakin daraktan tsafta a ma’aikatar muhalli da ke nan Jihar Kano lbrahim Nasir ya ce, rashin wadatattun bandakuna ko wurarren bahaya na daya daga cikin abubuwan...
Watanni biyu bayan fitowar Iphone 11 kasuwa, fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau itace jaruma ta farko da aka gano ta a kasar Dudai rike da dalleliyar...
Babban daraktar a hukumar da ke kula da masu dauke da cuta mai karya garkuwa wato AIDS Sabitu Shanono ya ce kaso 35 cikin dari na...