Kungiyar kwallon kafa ta Guarantee Radio ta sha da kyar a hannun takwararta ta Freedom a wani wasan sada zumunci aka fafata a yammancin juma’ar nan....
A yau ne kotun daukaka kara ta Kaduna za ta bayyana hukuncin da ta yanke kan karar da dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar PDP,...
Matashiyar jarumar fina-finan hausa Zulihat Ibrahim wacce aka fi sani da ZPreety ta caccaki masu amfani da kafafan sada zumunta wadanda ake kira da ‘yan soshiyal...
Ministan aikin gona da raya karkara Alhaji Sabo Muhammad Nanono, ya ce, ma’aikatar aikin gona na yin kokari tare da hadin gwiwar majalisar kasa domin samar...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Freedom Radio za ta buga wasan sada zumunci da Guarantee RadioKungiyar kwallon kafa ta Freedom Radio za ta karbi bakuncin takwarar ta Guarantee Radio a wasan...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta sabunta yarjejeniyar tallafin karatu na tsawon shekaru biyar da kasar Faransa. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ne ya...
Wani malami a jamiar Bayero da ke nan Kano, farfesa Mustapha Bichi, yace, kaso tamanin na dalibai da ke kammala karatu a jami’oi da sauran makamantun”gaba...
Jami’an kula da gidan gyaran hali a jihar Kano sun samu nasarar kame wata matar aure lokacin da take yunkurin shiga gidan da nufin ziyara tare...