Daga Abdullahi Isah Kungiyar masu noman zuma ta kasa ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce daya daga cikin mambobinta wato ministan harkokin noma, Alhaji...
Masanin kimiyyar siyasa na jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce matukar ana so a karfafa tsarin dimukuradiyyar kasar nan ya zama wajibi...
Ministan sufurin Rotimi Amechi ya karyata labarin da ake yadawa cewa ya tsallake rijiya da baya, bayan da masu satar mutane suka kaiwa jirgin kasa hari...
Babbar kotun jihar Kano ta kori karar da masu zabar sarki na masarautar Kano suka shigar suna kalubalantar kirkirar sabbin masarautu guda hudu da gwamnatin jihar...
Tsohon shugaban mulkin sojin kasar nan janar Ibrahim Badamasi Banagida mai ritaya, ya ce, shi kam baya neman wata matar aure. A wata zantawa da yayi...
Abinda ya sa Adam Zango ya fasa zuwa Kano Fitaccen jarumin fina-finan Hausar nan Adam A. Zango ya ce ya janye kudurin sa na zuwa jihar...
Kungiyar da ke rajin ganin cigaban jihar Kano mai suna Kano Concern Citizen Initiative, ta ce rashin tsarin siyasa na gari shi ke dankwafe cigaban jihar...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da yakar cutar shan inna wato Polio, kasancewar cuta ce da ta ke taba laka tare da...
A yi sauraro lafiya Download Now