Kungiyar dake karfafawa al’umma wajen shiga Demokradiyya a dama da su wato ‘’organization for community civil engagement’’ ta ja hankalin gwamnatocin kasar nan da su bar...
Kungiyar direbobin Tifar yashi ta jihar Kano reshen kwanar Tifa ta gina wata katafariyar Gada a Karamar hukumar Nasarawa domin ragewa gwamnati nauyin dake kanta. Shugaban...
Shugabancin kasuwar Sayar da waya ta Farm Center a nan Kano ya musanta zargin da wasu ‘yan kasuwar ke yi cewa akwai amincewa wajen gyaran hanya...
Dan masanin Kano Alhaji Abdullakadir Yusuf Maitama Sule ya ja hankalin matasa dasu tashi su nemi na kansu su, su daina dogara da gwamnati. Alhaji Abdullakadir...
Kimanin mutum miliyan ashirin ne ke fama da damuwa a fadin tarayyar Najeriya a shekaru uku da suka wuce. Masanin halayyar dan Adam Farfesa Sani Lawal...
Gwamnatin jihar Kano za ta kashe sama da naira biliyan uku domin gudanar da aiyyukan raya kasa daban -daban a ma’aikatun da suka hadar da ta...
Sabon dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Odion Ighalo, ya ce mafarkin sa ya tabbata na kasancewa dan wasan kungiyar Manchester United,...
Kungiyar kudancin jihar Kaduna (SOKAPU) sun ce suna nazari dangane da karbar tsarin tsaro da ‘yan Kudu maso Yamma suka yi yunkurin samar da tsaro mai...
Mai sharihi kan tattalin arziki a nan Kano, ya ce, kamata yayi gwamnatin Kano ta yi amfani da kudaden asusun tallafawa harkokin ilimi, maimakon ciyo bashin...
Da yamamcin yau Lahadi ne, Ministan shari’a kuma Antoni janaral Abubakar Malami SAN ya bar kasar zuwa Amurka don halatar taron yini 3 kan yadda hukumomin...