Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano za ta ɗauki mataki kan masu ɗibar ruwan kura a ƙarƙashin gadar Ƙofar Nasarawa. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne...
Gwamnatin jihar Kano ta rufe wani kamfanin ɗura iskar gas a yankin Challawa tare da cin tarar su tarar Naira dubu ɗari 5. An rufe kamfanin...
Kungiyar kwallon Kwandon Mata ta Kasa D’Tigress ta doke kasar Senegal a gasar cin kofin Afrobasket. Na sarar da kungiyar ta D’Tigress ta samu kan kasar...