Gwamnatin jihar Kano ta rufe wani kamfanin ɗura iskar gas a yankin Challawa tare da cin tarar su tarar Naira dubu ɗari 5. An rufe kamfanin...
Kungiyar kwallon Kwandon Mata ta Kasa D’Tigress ta doke kasar Senegal a gasar cin kofin Afrobasket. Na sarar da kungiyar ta D’Tigress ta samu kan kasar...
Kungiyar Kwallon kafa ta Al Ahly SC, ta hana dan wasan gaba na kasar Afirka ta Kudu , Percy Tau zuwa wasan da kasar sa zata...
Tsohon gwamnan babban bankin kasa (CBN), Malam Muhammadu Sanusi, na II, ya ce tattalin arzikin Najeriya na gab da durkushewa. Muhammadu Sunusi ya bayyana hakan ne...
Gwamnatin tarayya ta sauyawa wasu manyan sakatarorin gwamnatin 5 guraren aiki. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya amince da hakan, ta cikin wata sanarwar da shugabar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za a gudanar da tsaftar muhalli na ƙarshen wata a gobe Asabar. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya tabbatar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana damuwa kan matsalar wariyar launin fata da ake ci gaba da fuskanta a faɗin duniya. Wannan na zuwa ne duk...
A Ci gaba da gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market Cup, da ake kira da Chairman Cup, a wasan da aka buga yau Juma’a 24...
Gwamnatin jihar Kano ta alƙawarta bai wa ɗaliban da suka kammala karatu a sashin nazarin kimiyya da harhaɗa magunguna aikin yi. Gwamnatin ta yiwa ɗaliban jami’ar...