‘Yar wasan Tennis din kasar Japan Naomi Osaka , ta janye daga gasar WTA ta Chicago Indian Wells, da zata gudana a kasar Amurka. Osaka ,...
Babbar Kotun Tarayya, dake zamanta a Abuja, ta saka ranar 30 ga watan Nuwambar wannan shekara a matsayin ranar da za ta yanke hukuncin karar da...
Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, albarkacin ƙasar Saudiyya yake sabinta titin Ahmadu Bello da ke Kano. Gwamnan ya bayyana hakan ne a daren Alhamis,...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta kama motoci 11 bisa zargin yin lodi ba bisa ƙa’ida ba. Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi...
Rundunar ƴan sanda jihar Kaduna ta cafke ƴan bindiga 3 da ta ke zargi suna da hannu a sayar ɗaliban makarantar Bathel Baptist. Jami’in hulɗa da...