Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Osaka ta janye daga gasar Indian Wells

Published

on

‘Yar wasan Tennis din kasar Japan Naomi Osaka , ta janye daga gasar WTA ta Chicago Indian Wells, da zata gudana a kasar Amurka.

Osaka , ta ce ta janye daga gasar ne sakamakon hutu da take bukata don cigaba da murmurewa da samun Lafiya.

Mai shekaru 23, zakaran Babbar gasar Grand Slam har sau 04, tana fama da matsalolin rashin Lafiya na damuwa da tace tana bukatar samun cikakken Hutu kafin sake dawowa filin wasa.

A baya ma cikin watan Mayu, Osaka ta janye daga gasar French Open bayan wasan zagaye na farko da aka ci tarar ta da barazanar korar ta daga gasar sakamakon kin ganawa da ‘yan Jaridu da ya zama tilas ga ‘yan wasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!