Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Albarkacin Saudiyya na ke sabinta titin Ahmadu Bello – Ganduje

Published

on

Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, albarkacin ƙasar Saudiyya yake sabinta titin Ahmadu Bello da ke Kano.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a daren Alhamis, yayin bikin murnar cika shekaru 91 da kafa masarautar Saudiyya da aka gabatar a ɗakin taro na The Afficent da ke Kano.

Ofishin jakadancin Saudiyya a Kano ne ya shirya taron, domin taya ƙasar murnar zagayowar wannan rana.

Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce, aikin sabinta titin Ahmadu Bello ana yinsa ne, albarka ofishin jakadancin Saudiyya da ke kan titin.

Ya ci gaba da cewa, akwai daɗaɗɗiyar dangantaka tsakanin jihar Kano da ƙasar Saudiyya tun ba yau ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!