Shugaban hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC Abdurrashid Bawa ya ce, likitoci sun tabbatar da cewa ya samu ƙarancin ruwa a...
Kotun ɗa’ar ma’aikata ta ƙasa da ke zaman ta a Abuja ta umarci ƙungiyar Likitoci masu neman kwarewa NARD, da ta janye yajin aikin da ta...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta samu nasarar cafke ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da daliban makarantar Greenfield da kuma na Bethel Baptist da ke...
‘Yan sandan Jihar Kaduna sun samu nasarar kashe wani gawurtaccen dan bindiga da ya addabi matafiya a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja. Mai magana da yawun...
Jami’an tsaro a garin Maiha na jihar Adamawa sun samu nasarar kashe wasu ‘yan bindiga tare da kwato manyan makaman harba roka guda 11 Mataimaki na...
Gwamnatin tarayya ta zargi kafafen yaɗa labarai da yin watsi da ƙoƙarin da ta ke yi na yaƙi da ƙalubalen tsaro a ƙasar nan. Ministan yaɗa...
Majalisar wakilan kasar nan ta yi kira ga hukumar sadarwa NCC da ta dakatar da ayyukan sadarwa a jihar Sakoto. Majalisar ta buƙaci NCC din da...