Ƙungiyar likitoci ta ƙasa NMA ta ce, annobar corona ta yi sanadiyyar mutuwar likitoci 30 a ƙasar nan. Shugaban ƙungiyar Innocent Ujah ne ya bayyana hakan...
Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya ce yunƙirin tsige shi wata ƙaddara ce a rayuwar sa. Malamin ya bayyana hakan a lokacin...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar birni Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya ce, gwamna Ganduje ya daɗe yana yi masa shigo-shigo ba zurfi. Sharaɗa ya bayyana...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar birni Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya ce, zai yi farin ciki idan Allah ya bashi kujerar gwamna a Kano a...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tafi birnin Riyadh na kasar Saudiyya aa ranar Litinin 25 ga Oktoba. Tafiyar ta shugaba Buhari wani ɓangare ne halartar taron...
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta yi nasarar lallasa Manchester United har gida da ci 5-0. Karon farko cikin a tarihi da Liverpool ta taba yiwa...