Gwamnatin tarayya ta bayyana yiwuwar dawo da zirga-zirgar jiragen sama tsakanin Najeriya da hadaddiyar daular Larabawa. Wani jami’i a kwamitin yaki da cutar corona na shugaban...
Bankin duniya ya ce, ɓarnar da ƙungiyar Boko Haram ke yi ta janyo durƙushewar tattalin arziƙin yankin arewa maso gabashin ƙasar da kashi 50 cikin 100....
Rundunar sojin saman kasar nan ta ce ta fara tantance jami’anta da suka kware wajen gudanar da wasan kwallon Polo, domin kafa kungiya ta musamman ta...
Rundunar sojin ruwan ƙasar nan ta shiga bincike kan zargin cin zarafin wata ɗaliba a makarantar sakandaren sojin ruwa da ke birnin Abeokuta na jihar Ogun....
Majalisar wakilai ta ƙasa ta yi sammacin wasu ministoci biyu da shugaban ƙungiyar ASUU. Kakakin majalisar Femi Gbajabiamila ne ya bada umarnin sammacin. Ministocin da aka...
Hukumar wasanni ta jihar Kano ta ce, za ta ci gaba da bada goyon baya ga ƙungiyar marubuta labarin wasanni ta kasa reshan Jihar Kano SWAN....
Hukumar raya kogunan Haɗeja da Jama’are ta ce an datse ruwan kogunan ne domin inganta noman rani da kuma gyaran madatsun ruwa da fadama. Hukumar ta...
Hukumar kula da cibiyoyin lafiya a matakin farko ta ƙasa ta ce, sama da ƴan Najeriya miliyan uku ne suka karɓi cikakkiyar rigakafin cutar Corona. Shugaban...