Allah ya yiwa sarkin tsaftar Kano Alhaji Ja’afaru Ahmad Gwarzo rasuwa. Guda daga cikin ƴaƴan sa mai suna Asma’u Ja’afaru ta tabbatar da rasuwar sa yayin...
Dan wasan gaba na kasar Faransa da kungiyar Real Madrid dake kasar Spaniya Karin Benzema zai kwashe shekara 1 a gidan Yari, tare da biyan tarar...
Masanin siyasa a jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, gazawar gwamnati ne rashin samarwa da al’ummar ta ruwan sha. A cewar...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles dake wasa a Napoli dake kasar Italiya Victor Osimhen, ba zai bugawa Najeriya gasar cin kofin kasashen...