Kotun majistire mai lamba 12 ta aike da shugaban makarantar Nobel Kids Academy Abdulmalik Tanko zuwa gidan gyaran hali a ranar Litinin. Kotun ta aike da...
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin makarantu masu zaman kansu. Kwamishinan ilimi Malam Muhammad Sanusi Sa’idu Kiru ne ya bayyana hakan da yammacin ranar Litinin. “Na...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta yi rashin nasara a hannun kasar Tunisia da ci 1-0. Rashin nasarar da Najeriya ta yi dai ya...
Shirin Kowane Gauta kuke saurare tare da Adam Suleiman 21-01-2022