Direban Adaidaita sahun nan Abdulwahab Jibrin da hatsarin jirgin ƙasa ya rutsa da shi a nan Kano ya rasa ransa. Abdulwahab ɗan asalin unguwar Ƙofar Nassarawa...
An yi jana’izar ƴan kasuwa 9 na ƙaramar hukumar Gaya a nan Kano da suka rasa ransu jiya Litinin a wani hatsarin Mota. Gidan Rediyon jihar...
Ana zaman ɗar-ɗar a ƙasar Burkina Faso bayan juyin mulkin da sojoji suka yi tare da tsare tsohon shugaban ƙasar. Sojojin sun kuma sanya dokar hana...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kama wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka, ciki harda wani lauya da ya yi Sojan Gona. Mai magana...
Watford Ta Sallami Claudio Ranieri Daga Aikin Horas da ‘Yan Wasan Kungiyar Kungiyar kwallon kafa ta Watford ta sallami mai horas da ‘yan wasan kungiyar, Claudio...
‘yar wasan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta Mata Super Falcons, dake wasa a Atlantico Madrid ta ƙasar Spaniya Rasheedat Ajibade, ta kara sanyawa kungiyar karin...
Kasar Italiya ta kara kiran dan wasan ta Mario Balotelli zuwa cikin tawagar ‘yan wasan ta. Mai horar da ‘yan wasan kasar Roberto Mancini ne ya...
Gwamnatin tarayya ta sanar da ɗage shirinta na janye tallafin man fetur da kudiri aniyar yi a tsakiyar shekarar nan. Ƙaramin ministan man fetur Timipre Sylva...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da cewa da zarar kotu ta yankewa mutumin nan da ake zargi da kisan Hanifa za a zartar...