Kyaftindin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Ahmed Musa ya ce tawagar a shirye ta ke data fuskantar ko wacce kasa a gasar cin kofin...
Kungiyar kwallon kaf ta Real Madrid ta lashe gasar Super Cup karo na 12 bayan doke Athletico Bilbao a ranar Lahadi 16 ga watan Janairun 2022...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta yi nasarar doke takwararta ta Niger Tornadoes Fc da ci daya mai ban haushi a gasar firimiya ta kasa...
Masanin siyasa a Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, raina umarnin kotu ne yadda wasu yan siyasa ke musanta hukuncin ta. Farfesa Kamilu Sani Fagge...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Paul Onuachu, ya lashe takalmin zinare na shekarar 2021 a kasar Belgium. Onuachu ya zama...
Ƙungiyar matuƙa babura masu ƙafa uku sun janye yajin aikin da suka shafe kwanaki uku suna yi. Janye yajin aikin dai ya biyo bayan doguwar tattaunawa...
Jam’iyyar PDP mai adawa ta zargi gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da yunkurin ruguza harkokin tattalin arzikin jihar. Hakan kuwa na zuwa ne, bisa ƙin...
Ƙungiyar ƴan adaidaita sahu a jihar Kano ta buƙaci mambobinta da su koma bakin aikin su daga yanzu. Shugaban ƙungiyar a jihar Kano Alhaji Sani Sa’idu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, tana kan bakar ta na karɓar kuɗaɗen haraji da ta saba karɓa a hannun matuƙa baburan adaidaita sahu. Kwamishinan sufuri da...
Majalisar dokokin Jihar Kano ta buƙaci matuƙa baburan adaidaita sahu da su janye yakin aikin da suke yi. Shugaban majalisar Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ne ya...