Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta tsayawa Abdulmalik Tanko wanda ake zargi da kashe ɗalibar nan Hanifah Abubakar domin ya samu lauya mai kare shi....
Kotun Majisitiri da ke filin jirgin saman Kano ta yanke hukunci ɗaurin watanni shida ba tare da zaɓin tara ba. Yayin zaman kotun na yau Mai...
Babbar kotun jiha mai Lamba 5 ƙarƙashin mai sharia Usman Na-abba ta ɗage ci gaba da shari’ar kisan Hanifah. An dai ɗage zaman ne sakamakon rashin...
Yadda rabon kyautuka ya kasance a gasar AFCON da kasar Senegal ta lashe, bayan doke Masar (Egypt) a ranar Lahadi 6 ga watan Fabrairun 2022. Sadio...
Kungiyar kwallon kafa ta kasar Senegal ta lashe gasar cin kofin kasashen afrika ta AFCON ta shekarar 2021. Wasan dai ya gudana a ranar Lahadi 06...
Wani matashi a nan Kano Abdulmajid Aminu Wanda akafi sani da (Abdul attacker) ya bayyana gaza zura kwallo yayin fafata wasa shi ne abin da ya...