Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Bola Tinubu yayi kira ga jam’iyun adawa dasu zo su hada hannu dashi wajen tafiyar da Najeriya

Published

on

Yayin da ‘yan takarar jam’iyyun hammaya a Nijeriya ke cewa zasu kai jam’iyar PDP kara kotu, biyo bayan zarginsu da magudin zabe, shi kuwa dan takarar jam’iyyar Bola Ahmed Tinubu wanda shine zababben shugaban kasar mai jiran gado, ya fara bin matakin sulhu tare da su ne, inda ya kafa wani kwamiti domin sasanta su.

Kwamintin dai zai dauki gabarar ganawa da Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP da Engineer Rabi’u Musa Kwankwaso na NNPP, da kuma Perter Obi na LP, domin shawo kansu su taru su hidmtawa kasa.

Malam Bala Ibrahim shine Daraktan yada labaran jam’iyyar APC mai Mulki ya yiwa kafar BBC Karin bayani.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/APC-SULHU-AN-TASHI-LAFIYA-03-03-2023.mp3?_=1

Malam Bala Ibrahim kenan Daraktan yada labaran jam’iyyar APC mai Mulkin kasa.

Rahoton: Ahmad Kabo Idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!