Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zaben daya gudana ba’ayi shi bisa doka da tsari ba- Atiku Abubakar

Published

on

‘Daya daga cikin ‘dan takarar kujerar shugaban kasar Nijeriya na babbar jamiyyar hamayya ta PDP Atiku Abubakar ya ce zai kalubalanci babban zaben da aka gudanar a ranar 25 ga watan Fabureru, wanda Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC ya samu nasara, yayin wani taron manema labarai da ya gabatar jiya Alhamis a Abuja, tsohon mataimakin shugaban kasar ya ce abinda ya faru a zaben, fyade ne akai wa Damukaradiyya.

Sai dai yayin taron an soma da tambayar Atikun ko wani irin mataki zai dauka?

 

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/ATIKU-KARA-AN-TASHI-LAFIYA-03-03-2023.mp3?_=1

Atiku Abubakar kenan ‘Dan takarar shugaban kasa a jamiyyar hamayya ta PDP.

Rahoton: Ahmad Kabo Idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!