Connect with us

Tarihi da Al'adu

Published

on

A ranar 10 ga watan Afrilun Runudanar ‘yan-sandan kasar nan ta ce wata Amarya mai suna Wasila Tasi’u mai shekaru 13 da aka yi wa auren dole ta hallaka angonta Umaru Sani mai shekaru 35, da abokansa uku ta hanyar zuba musu guba a cikin abinci a ranar 5 ga watan Afrilun shekarar, sai dai a ranar 20 ga watan Mayun shekarar 2015 ne masu gabatar suka janye zargin kisan kai da suka mata.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,465 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!