Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Muna fuskantar kalubale – masu bukata ta musamman

Published

on

Masu bukata ta musamman suna fuskantar tarin kalubale acikin al’umma wanda hakan ya sa suka samarwa  kansu doka a jihar Kano.

Shugaban kungiyar masu bukata ta musamman Abba Sarki yace sun samar da doka da aka sa mata hannu wacce ta hada da samarwa masu bukata ta musamman hanyoyi domin su samu saukin zirga zirga.

Ana sa bangaren Sakataren kungiyar Mukhtar Ilyasu Dumbulun yayi kira ga gwamnati kan cewa masu bukata ta musamman suna da tarin matsaloli na rayuwa ba iya hanyace matsalarsu  kawai ba, wanda ya kamata gwamnati ta duba kuma ta bunkasa rayuwarsu a cikin al’umma.

Masu bukata ta mussaman sun sami tallafi -Dr. Bunkure

INEC: ta bijiro da salon tsari na baiwa masu bukata ta mussaman damar zabe

Kungiyar dalibai ta Najeriya ta bukaci a rika gina makarantun masu bukata ta musamman

Masu bukata ta musamman a Kano sun shirya taro gabanin ranar bikin ta masu bukata ta musamman inda gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin cigaba da tallafa musu domin su cimma muradansu na rayuwa.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!