Connect with us

Labarai

Masu dauke da cutar HIV a Kano sunyi zanga -zanga

Published

on

A jiya ne masu dauke da cuta mai karya garkuwar jiki HIV/AIDS sukayi zanga-zangar lumana domin nuna rashin gamsuwa da irin kyamata da tsangwama da al’umma da gwamnatani ke nuna musu.

Wasu daga cikin masu dauke da wannan cuta sunyi kira ga gwamnati da ta basu aikin yi domin wasu daga cikinsu sunyi karatu kuma suna da yara da suke kula dasu.

Hisbah ta cafke masu Kanjamau

SACA: kimanin kaso 35 cikin dari masu dauke da cutar HIV ke karbar magani

Gwamnatin Najeriya zata dauki masu kwarewa a fannin koyarwa

Matan kuma  sun bayyana cewa mazajensu basa zama da su idan suka gano suna dauke da wannan cuta mai karya garkuwar jiki.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,812 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!