Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

A koma gona, a nemi aikin yi, bamu da kuɗin biyan ma’aikata – Buhari

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya nemi ƴan Najeriya da su koma gona a ci gaba da noma.

Buhari ya bayyana hakan ne a zantawarsa da gidan Talabijin na Tambarin Hausa.

Ya ce, idan mutum yana noma abin da zai ci, to yana fitar da kansa daga takaicin bara ko maular abin da zai ce.

Wasu ma har barin aikin gwamnati suka yi suka koma gona, kuma ba su yi danasani ba.

A yi ilimi don ayi sana’a ba don a samu aikin gwamnati ba, don babu, idan ma akwai Gwamnati bata da kuɗin biyan ma’aikata a cewar Shugaba Buhari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!