Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

A samarwa ‘yan Najeriya mafita kafin hajjin bana – NAHCON

Published

on

Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta bukaci kasar Saudiyya da ta bullo da hanyoyi saukakawa ‘yan Najeriya, don samar musu da damar gudanar da aikin hajjin bana.

Shugaban hukumar Alhaji Zakrullah Hassan ne ya yi wannan rokon a liyafar cin abinci da sabon Jakadan Kasar ta Saudiyya a nan Najeriya, Faisal Bin Ibrahim Al-Ghamidy, wanda hukumar ta shirya.

A cewar Zikrullah, kasar ta Saudiyya za ta saka Najeriya a jerin kasashen da zasu gudanar da aikin hajji mai zuwa, don kuwa ‘yan kasar nan suka fara karbar allurar riga kafin cutar Corona.

Zikrullah ya kuma yiwa Sabon Jakadan fatan alkhari a ayyukan da zai gudanar a nan Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!