Labarai
A shirye muke mu bude makarantu a Kano – Ganduje
Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye take wajen kare daliban makarantun jihar tare da malamansu daga kamuwa da cutar Corona musamman a yanzu da ake dab da bude makarantu a jihar.
Kwamishinan ilimi na jihar Kano Muhammad Sanusi Kiru ne ya bayyana hakan a yau lokacin da yake kaddamar da fara yi wa shugabannin makarantu horarwa a kan yadda za su rinka kare kansu daga annobar corona da dalibai.
Sanusi Kiru ya kara da cewa wannan horarwa hadin gwiwa ne da ma’aikatar ilimi da ma’aikatar lafiya da kungiyoyi dake taimaka musu, da aka shirya domin fadakar da shugabannin makarantu yadda za su kare kansu da dalibansu in an
You must be logged in to post a comment Login