Connect with us

Labarai

Abduljabbar ya kori lauyoyinsa

Published

on

Malam Abduljabbar Kabara ya ce ya kori lauyoyinsa saboda sun saɓa yarjejeniyar da suka yi.

Malamin ya bayyanawa kotun haka a ranar Alhamis yayin da ake ci gaba da sauraron shari’ar.

A cewar malamin yanzu yana sake neman wasu lauyoyin da zasu tsaya masa.

Cikakken labarin na nan tafe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!