Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Abduljabbar zai ci gaba da zama a Gidan gyaran hali

Published

on

Kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, taki amincewa da bukatar gwamnatin Kano da Sheikh Abduljabbar kan ranar dawowa ci gaba da sauraron shari’arsu.

Gwamnatin Kano dai ta nemi a bata makwanni hudu domin gabatar da tuhuma a kan Abduljabbar.

A nasa bangaren, Abduljabbar ya bukaci sati biyu kamar yadda lauyansa ya bayyana domin kare kanshi daga tuhumar da gwamnatin ke yi masa.

Biyo bayan kakkausar muhawara kan ranar, kotu dai ta sanya makwanni uku domin ci gaba da sauraron shari’ar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!