Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Yau Laraba za a ci gaba da shari’ar Malam Abduljabbar Kabara

Published

on

Yau Laraba ne za a ci gaba da sauraron shari’ar Malam Abduljabbar Kabara.

Rahotanni sun ce, tun da sanyin safiya aka rufe hanyar zuwa fadar Sarkin Kano inda Kotun da ake shari’ar ta ke, tare da jibge jami’an tsaro.

An gurfanar da malamin ne a kotun shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu, bisa zargin yin kalaman ɓatanci.

A zaman kotun na baya ranar 28 ga watan Yulin da ya gabata, mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ya fara sauraron ɓangarorin.

Sannan aka ɗage zuwa yau 18 ga watan Agusta.

Ku ci gaba da bibiyar Freedom Radio domin jin yadda shari’ar za ta kasance.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!