Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Abin da zan sa gaba idan na zama Sanata – Kawu Sumaila

Published

on

A zantawarsa da Freedom Radio ɗan takarar Sanatan Kano ta kudu a jam’iyyar NNPP Abdurrahman Kawu Sumaila ya bayyana muhimman abubuwan da zai sa a gaba idan yayi nasara a zaɓe.

Sumaila ya kuma bayyana takaicinsa kan yadda ya ce ƴan majalisu daga Arewa na kunyar su fito su yi magana da yaransu a majalisa.

Labarai masu alaka: 

Mawaƙa 13 da suka taɓa jan daga da Gwamnatin Kano

An bar Kano ta kudu a baya saboda rashin ƙwaƙƙwaran wakilci – Kawu Sumaila

Ku kalli cikakkiyar tattaunawarsa da Freedom Radio.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!