Connect with us

Labarai

Abinda ya sanya za mu siyo alurar riga-kafin Corona na AstraZeneca – Buhari

Published

on

Gwamnatin tarayya za ta sayi alurar rigakafin cutar corona da kamfanin harhada magunguna na AstraZeneca ke har-har- hadawa, saboda wadatar wuraren ajiyar da take da su.

Sakataren zartaswa na hukumar lafiya a matakin farko na kasar, Dr. Faisal Shuaib, ya ce sai a watan gobe ne kasar za ta karbi kashin farko na alluran rigakafi dubu 100 daga kamfanin Faiza, sabanin wannan watan da ake saran zai iso  tun da fari.

Dr. Faisal Shuaib, ya ce hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC za ta tantance ingancin alluran ragakafin kafin isowar sa nan kasar.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!