Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rikici : Dalilan da suka sanya kungiyar gwamnoni ta wanke Rotimi Akeredolu

Published

on

Kungiyar gwamnonin Najeriya ta ce ko kadan babu wani wa’adi da gwamnatin jihar Ondo ta dai baIwa Fulani makiyaya kan lalle sai sun fice daga dazukan jihar.

Ta ce kafafen yada labaru ne kawai, suka jirkita kalaman gwamnan jihar Oluwa Rotimi Akeredolu.

Shugaban kungiyar kana kuma gwamnan jihar kiti Dr. Kayode Fayemi, ya bayyana haka a garin akure, bayan ganawa da shuwagabannin kungiyar Fulani ta kasa.

Ya ce koda wasa gwamnan jihar ta Ondo, bai ta ba cewa Fulani su bar masa jiha ba, face bukatar yiwa duk wani makiyayi dake son yin kiwo a dazukan jihar rajistar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!