Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Freedom

Abubuwan da suka haddasa bam-bancin farashin litar man fetur a tsakanin Jihohin Najeriya: IPMAN

Published

on

Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya shiyyar Arewa IPMAN ta alakanta tashin farashin litar mai da yadda mambobin kungiyar ke yin dakon mai daga sassa daban-daban na kasar nan.

Shugaban kungiyar Alhaji Bashir Dan Malam ne ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radio a safiyar yau, wadda tattaunawar ta mayar da hankali kan karanci man fetur din da ake fuskanta a yanzu.

Alhaji Bashir Dan Malam ya kuma nuna fagaba kan cewa, akwai yiyuwar tashin farashin litar mai fiye da yadda ake gani a yanzu, matukar gwamnati ta cire tallafin da ta ke baiwa ɓangaren man fetur a ƙasar nan.

 

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/02/LABARAN-RANA-HANTSI-FETIR-24-02-2023.mp3?_=1

 

Alhaji Bashir Ahmad Dan malam kenan shugaban kungiyar dillalan man fetur ta kasa shiyyar Arewa IPMAN.

Rahoton: Hafsat Abdullahi Danlidi

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!