Connect with us

Coronavirus

Adadin masu Corona a Najeriya ya kai 13, 873

Published

on

Hukumar dakile cututtuka masa yaduwa ta kasa NCDC ta tabbatar da samun mutane 409 da suka kamu da cutar Corona a sassan kasar a jiya Laraba.

Hukumar ta sanar da hakan ne a shafinta na Twitter a daren jiyan.

Kimanin mutane 13,873 ne suka kamu da cutar a kasar bayan gudanar da gwaji akan mutane 82,935.

Ta ce jihohi 15 ne ciki harda Abuja aka sami sabbin wadanda suka kamu da cutar ta Covid 19.

Lagos-201

FCT- 85

Delta- 22

Edo- 16

Nasarawa- 14

Borno- 14

Kaduna- 14

Bauchi-10

Rivers-9

Enugu- 5

Kano- 5

Ogun- 4

Ondo- 4

Bayelsa- 2

Kebbi- 2

Plateau- 2

Mutane 4,351 sun samu lafiya

Inda mutane 382 suka rasu.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,452 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!