Connect with us

Coronavirus

Mutane 522 sun warke daga Corona a Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta sanar da kara kamuwar mutane 5 da cutar Corona bayan gudanar da gwaji akan mutane 179 a jihar a jiya Laraba.

Ma’aikatar ta jihar ce ta sanar da hakan a shafinta na Twitter wanda ta kara da cewar mutane 25 sun sami lafiya sarai tare da sallamarsu daga Cibiyar killace masu dauke da cutar.

Da misalin 11:45pm 10th ga watan Yuni ma’a tar ta sanar da mihimman bayanan.

Adadin wanda suka kamu da cutar a jihar Kano ya kai 10,25

Inda mutane 522 suka warke daga cutar

Ya yinda mutane 50 sukayi shahada.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!