Connect with us

Labarai

Adadin masu cutar shawara ya kai sama da dubu 1, 500 a Najeriya – NCDC

Published

on

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce ya zuwa yanzu, adadin wadanda suka kamu da cutar shawara ta Yellow fever a kasar nan sun tasamma 1, 558.

A cewar NCDC cutar ta yadu ne a kananan hukumomi dari hudu da tamanin da daya da ke fadin kasar, kuma adadin wadanda suka mutu sanadiyar cutar sun kai arba’in da shida.

A jiya juma’a cibiyar tace an samu karin mutane 46 da suka kamu da cutar a kananan hukumomi 14 da ke jihohin Bauchi, Benue da Delta, Ebonyi da Edo, Ekiti Enugu da kuma Oyo.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,951 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!