Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Adamawa United: Za mu inganta inshorar ‘yan wasa

Published

on

Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Adamawa United Emmanuel Zira, ya ce, kungiyar zata mayar da hankali wajen inganta inshorar ‘yan wasan ta yayin da ake tinkarar gasar cin kofin kwararru ta kakar wasa ta 2020/2021 a Najeriya.

Zira ya kuma ce, kungiyar za tayi kokari wajen ganin ta cika ka’idojin da kamfanin LMC dake shirya gasar ya tanada don samun lasisi.

LMC dai ya wallafa jerin ka’idojin da kowace kungiya dake buga gasar zata cika a shirye-shiryen fara gudanar da gasar ta kakar wasa mai zuwa.

Wasu daga cikin ka’idojin sun hada da mallakar kudi Naira miliyan 200 tare da tsarin ingantacciyar inshorar ‘yan wasa kafin a fara gasar a watan Nuwamba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!