Connect with us

Labarai

ADC ta yi watsi da sabon jadawalin INEC

Published

on

Jam’iyyun adawa a Najeriya, sun fara mayar da martani kan sabon jadawalin da hukumar zaben kasar ta fitar dangane da babban zaben 2027.

 

Jam’iyyar adawa ta ADC ta bayyana rashin amincewarta inda ta koka cewa an tsara sabon jadawalin ne kawai don a mayar da ‘yan’adawa saniyar ware a zaben da ke tafe.

 

Daya daga cikin masu magana da yawun jam’iyyar ta ADC Faisal Kabir, ya shaida wa BBC cewa, sabon jadawalin da INEC ta fitar, kamar wani tarko ne gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, ta dala wa ‘yan’adawa domin kada su samu damar fitar da ‘yan takarkari.

 

“Misali sashi na 77, ya ce dukkannin jam’iyyun Najeriya ba za su tsayar da dantakara ba har sai sun tura wa Hukumar Zabe sunayen mambobin jam’iyyarsu da aka yi wa rijista ta hanyar intanet

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!